lirikcinta.com
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

rayuwa - young stong lyrics

Loading...

mamata tayi magana rayuwanan bana yayi maganan rayuwanan shaye shaye yayi yawa a rayuwanan kisan kai yayi yawa a rayuwanan sace sace yayi yawa a rayuwanan talauce yayi yawa a rayuwanan

rayuwanan rayuwanan abin soro ne rayuwanan rayuwanan abin soro ne

rayuwanan sai mu bisa a sanu dik inda muka kaita can zata kaimu ni true worshiper nace mu giara shaye shaye dan allah mu kisan kai dan allah mu giara sace sace dan allah mu giara

rayuwanan rayuwanan abin soro ne rayuwanan rayuwanan abin soro ne

Random Song Lyrics :

Popular

Loading...