lirikcinta.com
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

kallo - morell lyrics

Loading...

ehoo
breehh
nagode
eh eh kana ganina wannanba na bude ganyene inata kallonsu kawai kagane
sunzo kallo munkoma kallonsu (kallonsu)
sunzo kwallo k-ma sunzo da kwallonsu (kwallonsu)
aungwada wasa k-ma munnuna munfisu (wallahi munfisu)
shaho nanan zuwa tashi dawisu (dawisu).
sunzo kallo munkoma kallonsu (kallonsu)
sunzo kwallo k-ma sunzo da kwallonsu (kwallonsu)
aungwada wasa k-ma munnuna munfisu (wallahi munfisu)
shaho nanan zuwa tashi dawisu
munakai kaman hula munakai anakan damuna anakai
anakallo
ganisuke wasa mukazoyi

Random Song Lyrics :

Popular

Loading...