in nayi kudi - jacobzee lyrics
in har ma nayi kudi
zan saya sabon benzer
zan saya iphone 13
zan saya engine na kudi
in nayi kudi jimana there’s no reality
something is about to happen right now
iya kudin ka mutuncin ka
don in ba ka da shi ba mai son ka
ko raba abu a gun sadaka
za’a sallake ka don ba gaga
ka je sh*go a manta da kai sai an gama da mai manyan harka
kaje show a manta kiran ka
social media ba mai son ka
ka je banki a tambaye ka
kaje kasuwa a tambaye ka
a anguwa ka zama dan aika
don komai ka gani zaka roka
toh fa in kana bina kudi ka jira in har ma nayi kudi
zan biya ka da riba in har ma nayi kudi
zan je usa in har ma nayi kudi
free ticket to makka (free ticket to makka)
in har ma nayi kudi zan saya sabon benzer
in har ma nayi kudi zan saya iphone 13
ina har ma nayi kudi zan saya engine na kudi
in nayi kudi zan saya benzer
in nayi kudi zan iphone
in nayi kudi zan je us
in nayi kudi nata wasan nere (nera) nera (nera) nera (nera)
ya allah ka bani kudi ameen
nima in ki dadi ameen
allah ka bani kudi ameen
nima in ji dadi ameen
breakfast na wani jarin wani
jarin wani adashen wani
adashen wani salary wani
wani ya ci ya bawa kaji wani da yanwa haka ya wuni
allah ka bani kudi in saya mota gida sh*go benz in gina churchi
har da masallaci
in har ma nayi kudi in aure mata guda shida
in har ma nayi kudi zan gina gida guda shida
in har ma nayi kudi zan saya rabin garin mu
in har ma nayi kudi i go do giveaway like davido
in har ma nayi kudi zan saya sabon bеnzer
in har ma nayi kudi zan saya iphone 13
ina har ma nayi kudi zan saya engine na kudi (what)
in nayi kudi zan saya bеnzer
in nayi kudi zan iphone
in nayi kudi zan je us
in nayi kudi nata wasan nere (nera) nera (nera) nera (nera)
ya allah ka bani kudi ameen
nima in ki dadi ameen
allah ka bani kudi ameen
nima in ji dadi ameen
in nayi kudi bloggers free domain
rappers free record
free nepa free data free visa
Random Song Lyrics :
- here i am - bad habit lyrics
- out of state - ian bla lyrics
- mom is dating - keandogg lyrics
- tirando paquetico - el mayor clásico lyrics
- com vista pra amar - ana carolina lyrics
- mood - rico nasty & kenny beats lyrics
- paraları say - ceyhunbahars lyrics
- 1kall - slimesito lyrics
- Nine Pound Hammer - Zac Brown Band lyrics
- Curfew - Traitors lyrics