arewa kutashi - imhali lyrics
(chorus)
arewa ku tashi ×4
arewa stand up stand up
stand up stand up
arewa ku tashi stand up stand up stand up
arewa ku tashi stand up arewa stand up
ku tashi arewa ku tashi
..na daya muke zuwa dan bama fashi
harbin beat din nake kamar harsashi
ina rapping heater suna haushi
ku tashi. arewa ku tashi
na daya muke zuwa dan bama fashi
harbin beat din nake kamar harsashi
ina rapping heater suna haushi
ku tashi arewa ku tashi
kunsan imhali bai harka da talauci
da uwar kudina nake dan bancin bashi
k-ma ko wacce kida nahau saina bata kashi eh ai saina bata kashi
arewa ku tashi ×4
arewa stand up stand up stand up stand up
arewa ku tashi stand up stand up stand up
arewa ku tashi stand up arewa stand up
daga arewa har zuwa garin bobmaly wakokina ai sun zamo abun musali
jina akeyi ta kowanne hali
eh ai tako wanne hali
waida a zaton su so suke mu zauna
indai kanwa ce ai sai a kaiwa bauna
ina godiya ga duban masoya na
i can’t forget don kun mini rana
tinanin ku nake cikin dare da rana
ai cikin dare da rana
daga arewa zuwa garin agege
i’m higher them music da rege
ina kukan zaki suna kukan mage k-ma imhali ai bai harka da mage
eii ai bai harka da mage
arewa ku tashi ×4
arewa stand up stand up stand up stand up
arewa ku tashi stand up stand up stand up
arewa ku tashi stand up arewa stand up
adamawa ku tashi
gombe stand up
nasarawa ku tashi
jos stand up
bauchi ku tashi
benue stand up
stand up stand up stand up
stand up stand up stand up
kano ku tashi
kaduna stand up
katsinawa ku tashi
jigawa stand up
abuja ku tashi
naija stand up
sokoto ku tashi
kebbi stand up
stand up stand up stand up
stand up stand up stand up
yobe ku tashi
barno stand up
taraba ku tashi
jalingo stand up
arewa ku tashi ×4
arewa stand up stand up stand up stand up
arewa ku tashi stand up stand up stand up
arewa ku tashi stand up arewa stand up
Random Song Lyrics :
- nodrama - zaysofuego lyrics
- late night - flat pass lyrics
- she doesn't seem to like me - homemade sarahtonin lyrics
- i am what i am (freestyle) - prince dre lyrics
- lo presiento - alex diaz lyrics
- victory - tim godfrey feat. ibk lyrics
- link up - hypre holiday lyrics
- fındık kurdum - burak kut lyrics
- zulmün buysa - cihan mürtezaoğlu lyrics
- grey streets in california - lighty_bud lyrics