i don't care (cover) - dokto nas lyrics
[chorus: boyskido]
but bazan kula ba
bazan jira ba
ko sun zo, bazan tsaya ba
in sun fadi
bazan jiya ba
i will still try ko bazan iya ba
in kin je gida ki gaida mama
sadakin ki nake hadawa
kudin jirgin zuwa america
shi ne nan nike hadawa
whoa amina
whoa amina
komai za su ce, su ce, but you still my ami*amina whoa amina
whoa amina
komai za su ce, su ce, but you still my ami*amina
[verse: dokto nas]
ina hada kudin sadaki
ina gina gidan da za ki
manta da su fa fati
kawayen da ke zuga ki
tun da ga ni ga ki
ai babu mai taba ki
manta da masu tsaki
suna can da warin baki
wai sun ce yar iska ce
wai k*ma yar shisha ce
wasu ma sun ce yar shi’a ce
amma ni dai nayi dace
let them keep on talking
muna shoprite muna yin shopping
i heard they are knocking
eh, we are chopping
[chorus: boyskido]
but bazan kula ba
bazan jira ba
ko sun zo, bazan tsaya ba
in sun fadi bazan jiya ba
i will still try ko bazan iya ba
in kin je gida ki gaida mama
sadakin ki nake hadawa
kudin jirgin zuwa america
shi ne nan nike hadawa
whoa amina
whoa amina
komai za su ce, su ce, but you still my ami*amina whoa amina
whoa amina
komai za su ce, su ce, but you still my ami*amina
[outro: boyskido]
b*tterfly, i dey your belly score your goals like balotelli lips so soft e be like jelly
Random Song Lyrics :
- intro (acordem) - straight killa lyrics
- la rumba del balcón - los rumberos de massachusetts feat. los claxons lyrics
- dear girl in my science class... - unappreciated lyrics
- like what i like - toyko lyrics
- you and i from the beginning (처음부터 너와 나) - bolbbalgan4 lyrics
- jorgen - roze lyrics
- in recline - sugababes lyrics
- aşk dediğin laftır - gökben lyrics
- zolombray - shoaks lyrics
- that trill feel - matte sexwave lyrics