lirikcinta.com
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

ke da ni - dj ab lyrics

Loading...

dj ab ne
woah!

ance bakida hanci, bakida kyau
maganganun jiya daban dana yau
it is because am from the rich and they′re from the poor?
or they are jealous that i love you to the core

hmm!
ni dai banida case
suyita maganganun su banida case
it’s true, banida babes
harwasu suna cewa wai nikam banida taste

dana zabeki saboda ni nasan dolene azageki
amma kada kibari komai ya dameki
i will love u kullum a′yadda na sameki
yeah
just a matter of time, komai zai wuce
everything will be fine (fine!)
yeah
just a matter of time, komai zai wuce, we gon’ raise up and shine

ni da ke, ke da ni
there’s nothing they can do
ke, ke dani
ni da ke, ke dani
ni da ke, ke dani

baku dace ba, (dace ba), ka kupsa (ka kupsa)
baku dace ba, (dace ba), ka kupsa (ka kupsa)

na, na toche kunnuwa na eh
na toche kunnuwa na
na, na toche kunnuwa na
na toche kunnuwa na

ance kudi kika gani kika bini
wasu wai banida ilmin addini
nasan kuna fadin hakane domin ta kini
so inason ku bude kunnuwan ku don ku jini
eh, baku santa ba
bakusan menene yasa nake sonta ba
no! baku santa ba, bekamata kuna yada karya kanta ba

guys stop trying to mess with my intellect
dakata, abin ya fara zama disrespect
if there′s no her, there′s no me
wai shin kune zaku zauna da ita ko ni?

honey, darling, sweetie na
all day, everyday cutie na
madara, sugar, green tea na
so, babu me rabani da habibti na toh

ni da ke, ke da ni
there’s nothing they can do
ke ke da ni
ni da ke, ke da ni
ni da ke, ke da ni

baku dace ba, (dace ba), ka kupsa (ka kupsa)
baku dace ba, (dace ba), ka kupsa (ka kupsa)

na, na toshe kunnuwa na eh
na toshe kunnuwa na
na, na toshe kunnuwa na
na toshe kunnuwa na

Random Song Lyrics :

Popular

Loading...