northy by nature - b.o.c- madaki lyrics
verse one
ubangiji ya halicce ni da iko
makamashi,kuzari,girma da rashin nuna ego
daraja, mutunci, da rubutu mai ma’ana da muddun na rike biro
and yes, they feel my aura da muddun na shigo
a duk lokacin da dan adam ya so kaskanta ni
mai tawali’u ya kan daukaka ni
tsananin rayuwa ta so ta jarraba ni
na kan sha zafin k*ma hakan baya raunana ni
i’m not the type that hesitate to speak up when i need help
i take action everyday cos purpose never find itself
it ain’t easy,i wonder if this was how my idol felt
more trophies than dani alves, more medals than michael phelps…
……’s what we play the game for,say otherwise to your lying self
proudly present to you what these days you can hardly find in shelves
hook
dan baiwa haihuwar baiwa
kafeffe tun daga saiwa
ba ni fasawa da rai na
don akwai haki a kai na
baiwa haihuwar baiwa
kafeffe tun daga saiwa
ba ni fasawa da rai na
don akwai haki a kai na
verse two
lost but found in the street,of course the lord is my savior
i’m pretty sure it’s safe to say he made me northy by nature
fans din su sun zamo nawa
this rapture deseeves a grammy…
ku ce ma koffe yane toh?
can’t be locked down in the house,sai dai da dalilin cewa big brother zai biya laycon
dafa abinci ba apr*n
ga farin riga na kalkal,na saba ai domin a government day ne na zana neco
babban darasin da na koya a rayuwa shi ne juriya
domin da an ce mun kafin in sanu a duniya
sai na zuba dimbin dukiya
gashi arziki irin ta naira bai da alaka da namu zuriyar
tun ina zubo raps su tambaya omoh “who be that?!!”
to “guy! how you hit ‘em up with bars mad o, you be pac??”
you can truly rap
so what’s your dream as a rapper? sabi well, enter yankee, battle rakim, bully nas
eminem da jay z su zo nema na bana nan su jira
guy,who been laugh?
hook
dan baiwa haihuwar baiwa
kafeffe tun daga saiwa
ba ni fasawa da rai na
don akwai haki a kai na
baiwa haihuwar baiwa
kafeffe tun daga saiwa
ba ni fasawa da rai na
don akwai haki a kai na
Random Song Lyrics :
- block poetry - john givez lyrics
- what's your name - thane koi lyrics
- doctor dark - captain beefheart & his magic band lyrics
- bat blood (bad blood parody) - how it should have ended lyrics
- ashes from a keltic spirit - steignyr lyrics
- the floppy boot stomp - captain beefheart & his magic band lyrics
- 冒雨 - 小肥 lyrics
- 401 stopni - elemer lyrics
- april showers - natey g lyrics
- capsule ride - jah max lyrics