lirikcinta.com
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

da ke - b.o.c- madaki lyrics

Loading...

k2
chorus
baby mu dan tada da ke
na zaune bai ga gari ba
mu dan zaga da ke
mu je america,asia
mu dawo ghana da ke
a nigeria,mu yi ta bauchi garin masa da ke

verse one
(b.o.c)
i’ll take you round the world,i’ll make you a tourist
anywhere you wanna go,let’s have a tour list
from the islands,the deserts,the forests
mu dawo yankari,bauchi gida a north*east,yea!
in nuna miki gata
daga ranar litinin zuwa talata
gobe laraba,jibi alhamis
*jumma’a kuwa gata
har asabar
zuwa lahadi
e,a tabbas
ki na da aji
malama,yau me za mu koya as darasi?
e za ki tafi
amma sai gobe biyar da rabi
mu dan taka da ke
kin san ni bana sake
the homey no dey dull,manyan harka da ke
chorus
baby mu dan tada da ke
na zaune bai ga gari ba
mu dan zaga da ke
mu je america,asia
mu dawo ghana da ke
a nigeria,mu yi ta bauchi garin masa da ke

verse two
(concept man)
ina gadara da ke
na kan so rana na ta fara da ke
muna nan har ranan ta fada da ke
in da…ina dare ya yi in kwanta da ke
kin san bana sake
na dauke ki da mutunci,me yasa zan ya da ke
see baby na zan haukace
idan ki ka bar ni zan lankwashe
e,e ni zan wargaje
na ce!

chorus
baby mu dan tada da ke
(mu dan tada da ke)
na zaune bai ga gari ba
mu dan zaga da ke
(zaga da ke yea)
mu je america,asia
mu dawo ghana da ke
(ghana da ke)
a nigeria,mu yi ta bauchi garin masa da ke
(masa dake, masa da ke)
baby mu dan tada da ke
(tada da ke,tada da ke)
na zaune bai ga gari ba
mu dan zaga da ke
(waiyo)
mu je america, asia
mu dawo ghana da ke
(ghana da ke,ghana da ke)
a nigeria,mu yi ta bauchi garin masa da ke
(masa da ke, masa da ke)

outro
(concept man)
mu rika, mu rika, mu rika wasa da ke (2x)

Random Song Lyrics :

Popular

Loading...