arewa angel - ali jita lyrics
arewa annngel…
don adah…
mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel…
woman with a heart of gold
expensive than any gold
there is nothing she won’t do
for the man she loves.
sannu rabin zuciyata, ni ina ji dake.
koda natashi bacci, nayi kwalli dake.
anbani keeee, anbani ke …
anbani ke, kinga anbani ke.
mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel.
muci abinci tare, mu zauna a tare.
mui kuka a tare, dariyar mu a tare.
mui chilling a tare, flexing a tare.
mu taka a tare, ranar auren mu tare
kinci ado da lalle… you beautiful wearing atamfa…
arewa anngel
mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel.
lyrics by
ilham_galadeema
Random Song Lyrics :
- all is well - heath mcnease lyrics
- the balcony-original song for pbb 2k15 - eden (liketotallyeden) lyrics
- good pu$y - tha dogg pound lyrics
- complicated - tylerrking lyrics
- la òltima canción - grupo bryndis lyrics
- eyes of today - eyedea & abilities lyrics
- studnia bez dna - polska wersja lyrics
- nigga why feat bob and chriss and mtlzacehood and jayjmulo - jayjmulo lyrics
- bop - dababy lyrics
- white immigrant - djay kennedy lyrics